Awaran dankali

🍋🍋MATA MASU AJI🍋🍋

  🍋AWARAR DANKALI🍋

Dankali, onions
Pepper, Maggi
Salt, thyme

    Ki sami dankalin turawa ki gurza shi a grater saiki tsame shikizuba a kwano me kyau, saiki yanka albasa ki jajjaga attarugu kizuba akan gurzajjen dankalin, kisa maggi, gishiri,tym saiki fasa kwanki a Kai, kijuya saiki Sami farar leda kizuba ki dora a wuta yadahu saiki yayyanka kamar awara , saiki dinga tsomawa a ruwan kwai kina tsomawa a ruwan mai..

 

Post a Comment

Previous Post Next Post