farfesun kayan ciki

πŸ₯—πŸ²πŸ₯—πŸ›πŸ₯—πŸ²πŸ₯—πŸ›
AMINTA DA JUNA GROUP
Thursday programπŸ₯—πŸ²
GIRKI ADON UWAR GIDAπŸ₯—πŸ²πŸ›
πŸ₯—πŸ²πŸ₯—πŸ²πŸ›πŸ₯—πŸ›πŸ₯—
FARFESUN KAYAN CIKIπŸ₯˜πŸ₯˜
KAYAN HADI
Kayan ciki
Albasa da attaruguπŸ§…πŸ«‘πŸŒΆ️
TafarnuwaπŸ§„da KAYAN kamshi ko curry
Maggi da salt kadan
Manja/mangyada (optional ra'ayine)

Yanda akeyiπŸ₯˜πŸ₯˜
Kamar na kifi ne sai dai shi yana dadewa a kan wutaπŸ«•don yafi kifi tauri sannan ana saka albasa sosaiπŸ§…πŸ§…πŸ§…πŸ§…

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ«£πŸ«£nayi muku rowan TypingπŸƒ‍♀️πŸƒ‍♀️
πŸ₯—πŸ²πŸ₯—πŸ›πŸ₯—πŸ²πŸ›πŸ₯—
Typing ✍️ Gloden kitchen✍️

Post a Comment

Previous Post Next Post