cutlets chicken🐔🐔


Gloden kitchen 🥪🫓🧆🥙🍔🌮🍷🥃

CUTLESS.CHICKEN🐓
Kayan Hadi🐓
Kaza🐓
Egg🥚🥚
Flour🍚salt🍚
Green beans, cabbage, carrots🥕🥕 attarugu🫑🌶️albasa🧅🧅 garlic🧄
Su maggi da mangyada
Curry masala

YANDA AKEYI🐓🐓
Idan kika wanke kazar ki wanda ba'a mata piece ba sai ki tafasa da su Maggie da curry da su jajjagen atarugu da albasa da garlic🫑🌶️🧅🧄sai ki saka gishiri kadan🍚sai ki dan tafasa carrots da green beans naki🥕🥕🥕kanana zaki yanka carrots naki sai ki dan tafasa su kadan sai ki hada da cabbage da green beans da🫑🌶️🧅sai ki dan soya su da curry da su Maggie sai ki saka a chikin kazar kinyi filling nashi kenan sai ki kwaba flour🍚naki da ki murza da fadi idan zaki iya nannade kazar a ciki sai ki soya shi

Typing by ummee Abiha✍️ ummee✍️mrs nisful hayat/jannaty💘💘

Signing by all admins✍️✍️da babu irin su👍🏻👍🏻

Comments✅✅
Share👍🏻👍🏻

Post a Comment

Previous Post Next Post