pinacolada

PINACOLADA
Kayan hadi:-

•Kwakwa
•Abarba ko leman zaki
•Suger 
•Flavour na abarba
YADDA AKE HADAWA


Za’a goga kwakwa da abun goga kubewa,markada a blender sai a zuba ruwan sanyi a tace da rariya.markada abarba ko [leman zaki] taceta zuba a kwano.dafa suger da ruwa barshi ya huce.
Hada kwakwa da abarba guri daya ko leman zaki zuba suger da flavour juya sosai asa a frig(Refrigerator) yayi sanyi.


wannan leman ana hadashi ne lokacin da za’a sha.idan kuma aka hada aka sa shi a frig(Refrigerator) za’a ga man kwakwar ya ta ,ba lalace wa yayi ba sai akara markadawa.

Post a Comment

Previous Post Next Post