SPICY BALLS
Abubuwan hadawa
Filawa
Tattasai Tarugu
Albasa
Seasoning
Yeast
Ruwa
YADDA AKE HADAWA
Ki hada filawa, da tarugu, da chopped onion, da maggi, da spices, da gishiri (yadda zai ji) duk a bowl daya. Bayan kin hade komai wuri daya, sai ki sa dan ruwa ki hada shi sosai (mixing) ya yi smooth kaman na fanke. Ki dora mai, idan ya yi zafi sai a dinga zubawa a man kamar yadda ake fanke. In ya soyu, za ki ganshi in balls. A ci lafiya.
Tags:
food