Duk Matar da Bata Ganin wadannan Ruwan lokaci lokaci Bata cin abun Dadi.

Duk Matar da Bata Ganin wadannan Ruwan lokaci lokaci Bata cin abun Dadi.

Lafiyar Mace na daga cikin Ganin wadannan Ruwan farare, Masu kama da Dussa Dussa ko Koko na fita a Jikin ta lokaci Zuwa lokaci.

Duk Matar da take samun wadataccen abinci, Babu damuwa a tare da ita, tana yawan Anfani da Kayan Marmari malan Dole arika Ganin wadannan Normal Discharge din.
Ku daina fatan ko daukan mataki dole sai kun Magance Wannan, ko ganinku kandamas kamar mu Maza malan 🙄🙄🙄

Allah ya hada Mazaje da ire iren wadannan mata masu fitar da wadannan Ruwa kalkalkal Alhaji.

🏃🏃🏃 Nayi gaba sai watan Gobe.

Post a Comment

Previous Post Next Post