Sha'awar namiji tamkar ka cinnawa yayi wutane.
Take yayin zai Kama da wuta dukansa kuma take zai kone dukansa a lokaci guda.
Sha'awar mace tamkar ka kunnawa itace wutane,da kadan da kadan itacen zai Kama ya fara ci sannu a hankali Har ya babbake dukansa
Bambancin a bayyane yake.
Mace zata iya motsawa namiji sha'awarsa ta hauhawa gaba dayanta cikin kankanin lokaci,haka zalika ya samu biyan bukata cikin kankanin lokaci.
Amman ita Sha'awar mace da sannu sannu take soma tashi kafin ta hauhawa, haka zalika sai ankai ruwa rana kafin ta samu gamsuwa.
Ka soma motsa Sha'awar ta hanyar tsananta wasannin jimai a gareta gwargwadon tsayin lokacin da ka dauka gwargwadon karfin da Sha'awar zata yi kafin shigarta.
Matsawar ka shigeta nan take ba tare da kayi wasannin jimai da ita ba,tabbas zaka biya bukatarka nan take,ita kuma tabbas zaka cutar da ita,domin a lokacinvda Kai kayi inzali,ita a lokacin tata Sha'awar zata soma tashi.
Ka tashi kabar diyar mutane da kallon silin cikin takaici,kuma washegari ka tashi kana fankama wai Kai ga maigida,yaseen kallon mace yar uwarta zata rinka maka, kuma Kai ka janyowa kanka, domin ka saba dokar aiwatar da jimain.
✍️
Real Naufal
Ustaz Usman