MAGANIN INFECTION MAI SAUKIN HADAWA

MAGANIN INFECTION MAI SAUKIN HADAWA

Babbar  Matsalar Dake Addabin Mata Yanzu a Cututtuka  Ba Kamar  Infection  Wato Cowon Sanyi Na Mara 
Da Wuya Ka Sami Maccen da Bata Dauke da Wannan CIWO na Infection In dai Takai Kimanin  Shekaru 10
Infection Na Illata Mata Fiye da Yadda Ake Tsammani

GA YADDA ZAA MAGANCE INFECTION CIKIN SAUKI

ABINDA ZAA NEMA

Saiwar Zogale
Saiwar Bini da Zugu (Cini da Zugu)
Saiwar Gizaki (Ci Zaqi)
Tsamiya
YADDA ZAA HADA MAGANIN
Idan An Sami Saiwowin Nan Kwatankwacin Yawan daza Su cika Kwanun Awon Hatsi Wato Tiya 
Sai Asami Tsamiya kwaya 3 Wato Sili 3 
Asami Mazubi Mai Tsafta Ajika
Yawan Ruwan da zaa Jika Maganin Shine Kimanin Tiya 3 (Kwanon da Ake Awon Hatsi)
Maganin Yayi Kwana 3 A jike

YADDA ZAA SHASHI

Zaa Sha Kofi Daya  Sau 2 Arana
Har Ya kare

KARIN BAYANI

Wadannan Saiwoyin Daaka Ambata
Ana Samun Su a Ko wane Gari Afadin Arewacin kasar Nan
Idan Baka Gane Daya daga cikin Suba Kaje Wajen Masu Saida Magungunan Gargajiya Na Garin Ku Zaka Same Su
Baa Samun Su a Islamic Chemest

WANDA ZAI IYA SHA

Mai Juna 2 Zata Iya Sha
Macce Mace mai shayarwa zatasha
Namiji Na Sha
Yaro karamin Daga SheKara 10 Na Sha
Mai Shekaru da Yawa Na Sha 

Idan Akayi Amfani da Maganin Nan Zaa Rabu da Matsalar Sanyin Mara

KA TURA ZUWA WANI GROUP KANA DA LADAR WANDA YA AMFANA

Post a Comment

Previous Post Next Post