1-Zagin Yaro kullum nasa ya lalace.

1-Zagin Yaro kullum nasa ya lalace.

2-Tsangwama ga Yaro na jawo masa rashin walwala.

3-Kushe Yaro kullum nasa shi ya raina kansa.

4-Kunyata Yaro nasa shi ya dinga dari-dari da kansa.

5-Koyawa Yaro juriya nasashi yazama mai
hakuri.

6-Idan ana yaba Yaro yakan tashi da kishin zuci.

7-Idan ana kyautatawa Yaro yakan sanyashi ya zama mai gaskiya.

8-Tarbiyya ga Yaro takan sanyashi ya zama amintacce.

9-Idan aka amince da Yaro yakan
sanyashi yaji dadi.

10-Sakin fuska ga Yaro shike jawo
shi cikin Jama'a. Saboda haka lyaye a
kiyaye.

 Allah ya shiryar mana da zuri'armu ameen. Dan Son Annabi Muhammad S.A.W hi

Post a Comment

Previous Post Next Post