SU MATA MASU RAUNI NE Karkayi Amfani Da Rauninsu Ka Zalunchi Rayuwarsu Allah Ba Zai Barka ba ----------------------Su Masu Raunin Imani Ne Su Koda Yaushe Masu Buqatar Kulawa Ne Saboda Kasancewar Hankalinmu Da Nasu Ya Banbanta Sosai

SU MATA MASU RAUNI NE 

Karkayi Amfani Da Rauninsu Ka Zalunchi Rayuwarsu Allah Ba Zai Barka ba 
----------------------
Su Masu Raunin Imani Ne Su Koda Yaushe Masu Buqatar Kulawa Ne  Saboda Kasancewar Hankalinmu Da Nasu Ya Banbanta Sosai 
---------------------------
Kullum Burinsu Su Samu Jagora Wanda Zai Nuna Musu Hanyar Aljannah Da Gaskiya Saboda Kasancewar Su Masu Yawan Kuskure Ne Masu Saurin Shiga Damuwa 
----------------------------------------
Koda Yaushe Suna Buqatar A Kula Dasu Da Addininsu Saboda Addininsu Zai Iya Samun Rauni Ta Dalilin Rashin Mai Kulada Tarbiyar Su 
----------------------------------------
Kadaina Zaton Cewa Ta Fika Ilmi Tafika Sanin Komai Zata Iya Tafiyar Da Rayuwar Ta Ita Kadai Saboda Ilmin Addinin Musulunchi Da Take Dashi Ko Ilmin Zamani
--------------------------------------
Duk Ilmin Da Take Dashi In Babu Jagora Zata Iya Fadawa Wani Hali Wanda Ba Zata Iya Fitar Da Kanta ba
--------------------------------------
Duk Abinda Namiji Zaiyi Saiya Fara Hangowa Akwai Mafita ko Babu Idan

Post a Comment

Previous Post Next Post