Wadannan abubuwan yana daga cikin sanadin lalacewar mace.

Wadannan abubuwan yana daga cikin sanadin lalacewar mace.

1.kwadayi
2. Son karya
3.rokon saurayi kudi
4. Harka da mutanan banza
5.Son kudi

Idan har mace bazata iya kiyaye wadannan abubuwan ba,dole ne zata samu kanta a cikin wannan rayuwar, saboda duk abu ne wanda ba hanyar mai kyau bane mace.
Daga wannan lokacin idan ta samu kanta a son aikta daya daga cikin hakan,sai ta koma rayuwar bariki kenan.

Idan har kina mace ba zaki iya hakuri ba sai kin daurawa kan ki, abinda yafi karfin ki,hakan zai saka rayuwar ki ta lalace gaskiya.

Don Allah idan kina son gamawa da duniya lafiya,kina son ke ma ki haifi naki yaran ki,kiyi masu tarbiyya mai kyau,to kema karki fara b'ata naki tarbiyyar.

Idan kika kiyaye sai ke ma Allah ya taimaka miki.

Don Allah idan har kina da wannan halin ko daya a ciki a zuciyar ki,kiyi kokarin cirewa,kiyi addu'a
Allah ya cire miki kwadayi a zuciyar ki.

Pls Share and like

Post a Comment

Previous Post Next Post