Babbar Matsalar daya Dace Mazaje su Damu da ita shine Rashin Tashin Gaba da kuma Ruwan Sperm Gaba Daya.

Babbar Matsalar daya Dace Mazaje su Damu da ita shine Rashin Tashin Gaba da kuma Ruwan Sperm Gaba Daya.

Wadannan Alamomin Sune Manyan alamomin da suka Dace a Fara la'akari Dasu a Bangaren Rashin Haihuwar Da Namiji.

Maigida ya fahimci kwata kwata Baya Fitar da Sperm Lokacin Ejaculation.

Maigida ya Fahimci Sam Gabansa Baya Tashi Kuma Duka Wadannan ga Ma'aurata Nake Magana, Ba wai Namijin da baida mata ko baiyi Aure ba.

Bata lokaci da rashin Aikin yine Saurayi wanda baida Mata ya Tsaya Yana bin mu Inbox ko Masu magani Yana tambayar ko fadar wai baida Lfy ta Gaba alhali ba Aure yai ba.

Ku Daina Neman mata, Kuji Tsoron Allah, Da Namiji bazai fahimci Lallai cikar Lafiyar sa ba ko akasin Hakan ta hanyar anfani da Mace a Waje ko Wacce ba Matar sa ba ta yau da Kullin. 

Wannan yasa sai An kwashe Watanni 12 ana Zaune tare da Mace ba a samu Juna biyu ba za a Fara Zargin Matsala ta Rashin Haihuwa. Ina ga wanda bai yi Auren ba ko wanda Yake Tarayya da mace cikin Tsoro da Fargaba Minti 5 ya Tashi ya kakkabe Wandonsa kuma ace ana zargin matsala ta rashin Lafiyar Gaba ❓

Allah Ya Shiryar Damu.

Pls share and like

Post a Comment

Previous Post Next Post