FA’IDOJIN MAGUNGUNAN ALBABUNAJALBABHNAJ.

FA’IDOJIN MAGUNGUNAN ALBABUNAJ

ALBABHNAJ.

Yana saukaka matsalolin zuwan jinin alada, ko kuma matsalar dake faruwa alokacin fitar sa.

Bayan haka yana saukar da Ciwan hawan jini wato hypertension, da sauran matsalolin dake samun zuciya sakamakon hawan jini.

Yana saukaka Ciwan kai mai jujuyawa, ko mai tsanani sakamakon Ciwan hawan jini.

Yana saukaka matsalolin Ciwan baki, ana sha ana kuskurwa.
Yana bada nisahdi, sannan yana sanya barci mai dadi.

Anayin shayin sa ana sha da dumi dumi safe da yamma.

Post a Comment

Previous Post Next Post