Yadda zaku hada maganin sanyin mara mai kuraje da kaikayin gaba da kaikayin matsematsi:

Yadda zaku hada maganin sanyin mara mai kuraje da kaikayin gaba da kaikayin matsematsi:

Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka muna muku fatan Alkhairi,da fatan muna cikin koshin lafiya.

A yau na bayani ne game da maganin sanyin mara na maza da mata,kuma wannan magani ne sadidan mujarrabun kaifiyyan la shakka fihi.

ALAMOMIN SANYIN MARA.

1. Dauke sha'awa

2. Fitar farin ruwa daga gaba

3. Tsagewar farji

4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji

5. Saurin inzali.

6. Ciwon idanu,har yakan sa a daina gani

7. Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki.

8.fitar kuraje a baki da makogaru 

ABINDA ZA'A NEMA:

1. ganyen zogale( moringer)

2. Ganyen raihan(basil)

3. Kanun fari(clove)

4. Citta(Ginger)

5. Tafarnuwa (Garlic)

YADDA ZA'A HADA:

Za'a samu abubuwan da muka lissafa amma kowannen su busashshe ake bukata, sai a hade waje guda a dake su ko ma niƙe su,suyi laushi.

Za'a rika diban karamin chokali a zuba a shayi ba madara(Tea) a barshi na tsawon kinti 5 sai a sha,zaai haka sau 2 a rana.i

Idan mace na ciwon mara da debi chok81 babba ta tafasa da ruwa kofi 2,idan ya wuce sai tasa zuma,tasha kofi 1 safe 1 yamma.

Za'ai amfanin dashi na tsawon sati 2 ko wata 1.

sirinrikemiji

Post a Comment

Previous Post Next Post