MACE MAE SAURIN KUKADuk macen da take da saurin kuka,zaka sameta da taushin hali,gami da sauqin sarrafuwa.

MACE MAE SAURIN KUKA

Duk macen da take da saurin kuka,zaka sameta da taushin hali,gami da sauqin sarrafuwa.

Zuciyarta yar qarama ce,amma dauke da tarin baewar sirri daukar hankalin mae saurarenta.

Acimin duniyar mata gaba daya,babu macea mae tsarkakakkiyar zuciya wadda babu yaudara acikinta kamar mace mae saurin kuka

Aduk sanda suke kuka agareka,zaka fara jin tsoro a farko,sannan kajika awani yanayi na daban,har kaji kana shirin rasa kanka

Inayi maka wasiyya akan idan har allah ya hada kada macea mae saurin kuka,to kayi riqo daa ita hannu bibbiyu,ka kyautata mata,kazamto uwa da uba agareta

Domin itadin tanada kyakkyawar zuciya daba komae acikinta sae alkhaeri... Everyone

Post a Comment

Previous Post Next Post