MAGANIN KORAR TSAKA A MUHALLAN MU Ai Sharin Dan Allah Yan Uwa

MAGANIN KORAR TSAKA A MUHALLAN MU 

Ai Sharin Dan Allah Yan Uwa

Yadda za kuci Nasarar Korar Tsaka Daga Gidan ku 

Kasamo tafarnuwa da gishiri saika shafe tafarnuwar da gishiri sai ka jejjefa ta akowanne bangare na gidan. 
Da yardar Allah bazata sake dawowa ba.
Ina rokon duk wanda ya karanta don Allah yayi sharing saboda wasu su amfana.Everyone

Post a Comment

Previous Post Next Post