MAGANI A GONAR YARO INA MATA KU BUDE 👂👂 DAKYAU.KU NUTSU KU KARANTA Shin idan kunci kwai (Egg) zubar a bawon kukeyi ?

MAGANI A GONAR YARO 
INA MATA KU BUDE 👂👂 DAKYAU.
KU NUTSU KU KARANTA 

Shin idan kunci kwai (Egg) zubar a bawon kukeyi ? 
Idan amsa itace "Eh" to karku kara zubarda bawon kwai. Idan kun tara bawon kusami mazubi mai kyau da tsafta kuzuba ruwa sannan ku kawo bawon kwai din kuzuba aciki sannan kutabbatar kun barshi ya kwana acikin ruwa mai tsabta yanda zai jika sosai 

Sai ku nemi blander ko turmi wankakke ku markade bawon kwai din da kuka jika a ruwa mai tsabta, sannan sai kunemi garin masara wacce ba'a surfa ba kuhada da wannan nikakken bawon kwai din ku jujjuyashi ya hadu sosai saikunemi mazubi kuzuba, idan kunada fridge kusa aciki yasami awa 3 ko 4 idan babu kunemi kankara kuzuba kurufe.

Bayan 3 to 4hrs saiku fito ashi ku zubar a bola don nima bansan mai za'ayi dashi ba.😂

Abin sadakar na yafe basaikunbada ba.🏃‍♂️🏃‍♂️

Post a Comment

Previous Post Next Post