SIRRIN LEMON TSAMIAshe Lemon tsami yana da illa ga Farjin Mata:Da Mata Sunsan wannan Dakuwa farji Ya Huta Da wahala

SIRRIN LEMON TSAMI

Ashe Lemon tsami yana da illa ga Farjin Mata:
Da Mata Sunsan wannan Dakuwa farji Ya Huta Da wahala

"Lemon tsami yana da sinadarin ACID da ke mataki na biyu cikin sha hudu 2/14, haka ita ma al'aurar mata na tsakanin mataki na 3.8/14 zuwa 4.5/14," in ji kwararriyar
Al'aurar 'ya mace wuri ne mai matukar haɗari da ke bukatar kulawa ta musamman saboda irin tsarin halittar da aka yi mata.
Wuri ne mai daukar cuta cikin hanzari, sannan ya yaɗa ta cikin sauki.

Don haka a baya iyaye da kakakanni ke cewa a yi amfani da wasu abubu irinsu lemon tsami domin tsafta ce ta daga wari da kuma kamuwa da cutuka.

Sai dai da zuwan kimiyya an samar da wasu sinadaren da akan iya wannan aiki da su ba tare da haifar da illa ga al'aurar mata ba ko kuma mahaifarsu, kamar yadda Dakta Fatima Abdulahi wata kwararriya kan sha'anin cutukan mata da ke aiki da kungiyar Marie Stopes International a birnin tarayyar Abuja.

Dr Fatima Abdullahi
Alakar lemon tsami da al'aurar mata 
Dakta fatima ta ce a kimiyyance a jikin ko wanne abu akwai sinadarai irin su ACID da ALKALINE kuma akwai iya matakan da ake bukatarsu a jiki. Idan suka yi yawa za su haifar da matsala haka zalika in suka yi karanci.

"Lemon tsami yana da sinadarin ACID da ke mataki na biyu cikin sha hudu 2/14, haka ita ma al'aurar mata na tsakakin mataki na 3.8/14 zuwa 4.5/14," in ji kwararriyar.

Zaman al'aurar mata a wannan mataki shi ne take da kariya babu wata cuta da za ta iya farmata nan da nan, a cewarta.

(Za mu fassara ACID da kalmar kaifi) Yawan sinadari mai kaifi da ke cikin lemon tsami ya fi na al'aura karfi, don haka idan ana yawan amfani da lemon tsami a al'aurar zai haifar mata da illoli masu yawa.

 Illar lemon tsami ga al'aura: 12
Saboda sinadarin lemon ya fi karfi, zai iya sauya tsarin halittar al'aurar ya mayar da ita mai rauni, in kuma ta zama mai rauni za ta iya daukar cutuka masu yaduwa ta hanyar jima'i cikin sauri, in ji likitar.

Yawan amfani da lemon tsamin zai iya yayyanka bututun mahaifa wanda ha

Post a Comment

Previous Post Next Post