MAGANI A GONAR YAROSIRRUKA 7 NA BAGARUWA------------------------------------------

DA MAGANI A GONAR YARO

SIRRUKA 7 NA BAGARUWA
------------------------------------------
1. Ana amfani da bagaruwa wajen magance raunin quna (burn)

2.Ana Amfani Da Bagaruwa Don Samun Fararen Hakora Kuma Ma Su Haske.

3.Bagaruwa Na Samar Da Matsi Ga Mata

4. Bagaruwa Na Maganin Matsalolin Ido

5. Bagaruwa Na Maganin Saurin Inzali Yayin Jima'i

6. Bagaruwa Na Maganin Ciwon Sanyi (infection)

7. Bagaruwa Na Maganin Warin Gaba Ga Mata

Idan kuna da tmby to kuyi comments da tmbyr ku

Jamilu Gora

Post a Comment

Previous Post Next Post