MAGANIN RASHIN HAIHUWA AMMA DA YARDA ALLAH*

*MAGANIN RASHIN HAIHUWA AMMA DA YARDA ALLAH*
☏+2348037538596

Mace ko Namiji wadanda bassu samun haihuwa, ga wata Fa'ida nan mai girma daga *SIRRIN MA'AURATA* ku jarraba za'a dace insha Allahu.

1. Garin Habbatus Sauda cokali 5.
2. Garin 'ya'yan Fijil Cokali 5.
3. Garin 'Ya'yan Hulba cokali 5.

Ahadasu gaba daya agauraya sannan azuba cikin Zuma kofi guda. 

Arika shan cokali guda safe da yamma.

Sannan abi bayansa da kofi guda na Nonon rakumi. 

Insha Allahu za'a samu haihuwa.
Idan Namiji ne, koda 'Ya'yan maniyyinsa ne suka mutu, to insha Allahu Allah zai raya su.

Idan kuma Mace ce, koda tana da wasu cututtuka acikin Mahaifarta to insha Allahu zata samu waraka, kuma zata haihu.

Idan an Gwada kuma an dace, tukwici *GODIYA GA ALLAH*

Post a Comment

Previous Post Next Post