KANIMFARIYana maganin ciwon hakori. Zaka iya amfani da man-kanimfari (clove oil) ga hakori mai-ciwo ko kuma kanimfarin

KANIMFARI

Yana maganin ciwon hakori. Zaka iya amfani da man-kanimfari (clove oil) ga hakori mai-ciwo ko kuma kanimfarin (dakakke) , a jikashi kadan da ruwa a lika wajen hakori mai-ciwo. Idan mai ( clove oil) kake amfani dashi sai asamu auduga a zuba man kadan a lika wajen hakori mai-ciwo (ka danne da hakora).

#Alfullayy

Post a Comment

Previous Post Next Post