MAGANIN SANYIN KASHI. Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka.

MAGANIN SANYIN KASHI.

  Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka.
Wannan fa'ida ce game da ciwon sanyin kashi ko ciwon gabobi.

A samu man Habbatussauda mai kyau kamar kamfanin Hemani ko Al'habshi ko Al mu'ujiza sai a samu Albasa a yayyanka ta kanana sai a suya ta da man Habbatussauda har sai Albasar tayi kone sai a sauke.

A idan ya huce a zuba a mazubi a rika shafawa a duk inda yake ciwo ko rikewa

Insha Allah zaa dace.

LIKE AND SHARE

Post a Comment

Previous Post Next Post