Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'iman MaceZaki nemi kayan hadi kamar haka:* Garin kurkum* Garin kanunfari* Garin dabino* Garin habbatus sauda* Zuma

Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'iman Mace

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Garin kurkum
* Garin kanunfari
* Garin dabino
* Garin habbatus sauda
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba a cikin Zuma ki juya ki dunga sha.

Post a Comment

Previous Post Next Post