NAMIJIN GORO DA ALBASA DOMIN MAGANIN BASIR

NAMIJIN GORO DA ALBASA DOMIN MAGANIN BASIR....

Zaa samu jar albasa guda biyu
Zaa samu namijin goro guda 2
Sai ruwa lita 2

Zaa daddaka namijin goron a yayyaka albasa sai a zuba a tukunya a kawo ruwa lita 2 a zuba a ciki sai a dafa na kamar minti 30 bayan an sauke sai a riƙa shan ƙaramin kofi safe da yamma, amma ana so asha lokacin da yake da ɗumin sa...

Allah yasa mu dace...

🔗 FARUK ABUBAKAR

Post a Comment

Previous Post Next Post