Bread challenge 💃💃
Anata bread challenge amma banga larai da LANTANA sunyi ba sakamon tsadar abinci bakowa keda halin yin irin na en gayuba
To sha kuruminki KANDE kema gashi nan nakawo kalar namu kema kar kibari abarki baya sbd baruwanki da magarine balle oven ga sauki gashi low budget 😁
Kayan haɗi
Flour gwangwani 2 darabi
Mai kwatar gwangwani
Yeast 1tsp
Gishiri1/2
Sukari cokali 1
Bevi mix 1/2tsp
kwai daya
Procedure
Gashinan a pics wlh wannan rubutu na ukune wlh sena gama yagoge da har na sadaqar amma nakasa hakura don inkawo maku LANTANA dan Allah kigwada
Imma baki gwadaba ke kika sani 🤣
Tags:
food