special black tea

*SPECIAL BLACK TEA RECIPE BY Gloden kitchen 

Abubuwan buqata👇🏾
Goriba
Citta
Kanumfari
Kimba
Kamshi
Sugar 
Lipton
Mint leaves
Lemon grass/lemon tsami
Tea spices

Zaki Dora ruwa kan wuta ki zuba dik wadannan abubuwan da aka lissafa,har ma da wadanda ba a lissafa ba,da kuma wadanda kike da su,ki rife ki tafasa sosai zakigan yayi brown Sai ki sauke daga kan wuta ki tace ,zaki iya qara sugar idan ana buqata Sai sha😋. Yana da dadi so


Post a Comment

Previous Post Next Post