sukwara da miyar Agushi

🍛🍛Sakwara da miyar Agusi🍛🍛

ABUBUWAN BUKATA 
 
Doya 
Agusi 
Kayan miya 
Manja 
Nama ko Kifi 
Maggi spices 

Dafarko zaki dauko doya me kyau kifire ta saiki yankata kanana saiki wanke kixuba a tukunya kixuba ruwa kibarta ra dahu saiki kwashe kixuba cikin wani maxubi saiki maramasa ta maana ki wargaxa ta saiki kawo ruwa masu zafi kixuba ki tuke abinki har saikin ga ta hade saiki mulmula ki kwashe acikin leda ki ajiye agefe 

Saiki dauko namanki ki wanke kixuba ah tukunya ki yanka Albasa kixuba kixuba maggi saiki dora a tukunya ya tafasa idan yatafasa saiki kwshe kimaida tukunya bisa wuta kixuba manja da man gyada kizuba kayan miya da Albasa da Agushi saiki soya sama sama idan ya soyu saiki kizuba ruwan naman da kika tafada dashi zakiyi amfani sai kizuba naman aciki sai kizuba maggi gishiri spices saiki kara zuba wani agushi sama saiki rufe bayan wasu mintuna sai kiduba kiga idan yayi shikenan ki kammala 

Note zaki iyayi da kifi ko ganda ko kuma zaki iya saka Alayyahu ko ogun ya danganata daga yadda kike so snn zaki Kuma Abinda yasa nace kizuba Agusi kisoya da mai shine yafi fito da mai kuma zakiga yayi wara wara fatan angane bye 

Mrs Engr Ameenu ce 😍 

Gamasu so suyi kiba 1week kinyi bulbul abinki gwanin ban shaawa ba ruwanki da ramar azumi maganin hausa ne bayada illa bayada side effect na hausa ne zallah sannan yanzu lokacin azumi bayasa cin abinci ba ruwanki da rama kwana biyar zuwa bakwai wlh kinyi kyau yana gyara fata kuma yana kara niima kai abin sai wanda yagwada babu tsada 4k ne kacal👌 mai bukata yamin magana pc  

bye bye 🤸‍♀️🤸‍♀️🤸‍♀️🤸‍♀️

Post a Comment

Previous Post Next Post