MAGANIN CIWON ULCER(TA CIKI DATA UWAR HANJI)

MAGANIN CIWON ULCER(TA CIKI DATA UWAR HANJI)

Domin magance cutar ulcer wacce muka ambata a sama ga fa'ida sai a jarraba insha Allah kuma zaa dace,hanyar uta ce:-

1. Hulba
2. Zuma

Da farko zaa samu garin hulba chokali 1 ruwa kofi 3 a tafasa asa zuma sai a rika shan kofi daya da safe kafin karyawa da minti 30 asha kofi daya kafin abincin ranmda da minti 30 haka na ma da dare.

Insha Allah Allah zai kawo sauki.

Wallahu a'alamu.

LIME AND SHARE

Post a Comment

Previous Post Next Post