MAGANIN NANKARWA (STRETCH MARKS)

MAGANIN NANKARWA (STRETCH MARKS)
********************************************

Nankarwa wasu  layukane marasa kyau gani da suke fitowa a jikin dan adam mace ko na miji wurare kamar su;-
Ciki daga kasa ko, mara ko, Saman mama ko, duwawu ko, Cinya dadi sauransu sassan jiki
       ABUBUWAN DA SUKE SA NANKARWA
      ****************************************
1. Daukan ciki zuwa haihuwa
2. yin kiba tashi guda 
3. Yin rama tashi guda
4. gado daga mahaifiya
5. damuwa mai yawa da makamantar su.
6. Jinya na tsawon lokaci
7. Shafa mayukan saken fada daga baka zuwa fara tas.
 
              YANDA ZA'A HADA MAGANIN
              *******************************
Asamu man zaitun da man ridi da man habbatus sauda da man kadanya, duk yawansu ya zama daya sai ahadasu waje guda agarwaya.

       YANDA ZA'A YI AMFANI DA MAGANIN
       ***************************************
Arika shafawa bayan anyi wanka safe da dare, har awarke.

                            SABULUN WANKA NA SKIN CARE:

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

☞ KINASO FATAR KI TAYI LAUSHI.
☞ HASKE DA KYALLIN FATA.
☞ KINASO KI RABU DA KURAJE DA TABO A FUSKAR KI KO JIKINKI.
☞ KINASO KI GYARA JIKINKI KAFIN AURE.
( BAZAWARA KO BUDURWA HAR DA MATAN AURE. )

KI ZIYARCI ( sirrin rike miji ) domin magunguna mu.

Post a Comment

Previous Post Next Post