Kyan alkawari...
**Corn 🌽 flour**
Yadda ake corn flour
Dafarko zaki surfa masararki kiwanketa kijiƙata na awa 4 hk ko fiye,idan tajika seki markadata kitace dusar ki aje gasarar ta kwanta
Idan takwanta seki zo kitsiyaye ruwan saman kikara barinta ta kwanta seki sa abun tata ku matse gasarar kishinfiɗa buhu ko tabarmar shanya ke ko kasa kika shanya ke kika sani 🙄,seki ciccirashi ki shanya yabushe rayau seki niƙa abunki shikenan kingama haɗa corn 🌽 flour
Note;
kifara aikinta tunda farar asuba gudun kartayi tsami sosai,kusamu kwalba kamar ta bama wadda iska bare ringa shiga cikiba ki zuba ki adana zata É—auki tsawon lokaci bata lalaceba,
Sannan insha Allah daga gobe zamu fara kawo maku abubuwan da akeyi da corn 🌽 flour
Idan kinyi daidai ☑️ zakiga daidai ☑️
Idan bakiyi dai daiba ❎ ke kika sani 🤣🤣
Tags:
food