sallah dare na ashirin da biyu

*🏵️SALLAH DARE NA ASHIRIN DA BIYU (22) A CIKIN WATAN RAMADAN🏵️*
      Sallah dare na a shirin  da biyu *(22)* acikin watan ramadan. Sallah raka'a biyu *(2)* sallama daya *(1)* bayan fatiha kowace tsaiwa. Sai a karanta: Sabbi hisma rabbi kal A'ala *(1)* tun daga farkwanta har qarshen ta sau daya *(1).* Inna anzal nahu *(3),* Qulhuwallahu Ahad *(3),* Qul a'uxu birabil falaqi *(3).* Qul'a uxu birabin nasi *(3).* za'a karanta a cikin kowace raka'a. Idan an idar sai a karanta:
*(SALATIN ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) 🙇🏻‍♀️ 100. YA SHAHEEDU 100).*
    *FA'IDA:* Wanda ya aikata haka: Ubangiji *(s.w.t.)* zai sa a gina maka gida a aljanna. Allah kasa mun dace duniya da lahira.
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
   *ADDU'A:* Allah ka garawa Annabi Muhammad (s.a.w)🙇🏻‍♀️ daraja a idon duniya.👏. Allah ka jiqanmu da iyayanmu da masoya iyayanmu da kakanninmu, da kakannin kakanninmu da  malamanmu da masoyanmu da Aminanmu👏 Allah katabbatar mana da lfyarmulfyarmu Don matsayin da  Annabi da alqu'ani ke dashi gurinka👏  Allah ka gafarta mana xunubanmu na sarari da na boye👏 Allah ka datar damu alkhairan da ke cikin wannan kwana kin guda 10.👏 Allah ka biya mana buqatunmu na alkhairi. 👏 Allah kasa muxama naka👏 Allah ka wanke xukatanmu ka rabamu da tsatsar zuciya.👏 Allah ka rabamu da sharrin duk wasu masu sharri mutum ko aljan👏 Allah duk masu qullamana sharri da makirci, kasa sharrin yazama alkhairi a garemu👏. Allah duk wasu masu zalintarmu Allah mun barka dasu ka saka mana👏 Allah ka zama gatanmu👏. Allah kar ka barmu da kanmu👏. Allah kasamu a aljanna mai girma.👏   Allah kai mana tsari da wuta da kuma axabarta👏 Allah kasa qarshenmu yafi farkwanmu kyau.👏 Allah duk masu cutar da rayuwarmu na sarari da na boye Allah kasansu ka tsaremu daga sharrinsu.👏 Allah ka samar mana da xaman lfy mai dorewa a qasarmu. Da jaharmu da unguwarmu da gidajanmu da d'akunan mu  da jikkunanmu👏 Allah ka ganar damu gaskiya👏 Allah ka ciremana San xuciya da baqinciki, da kyashi da hassada da makirci da qazafi👏 Allah ka wankemu a duk inda aka batamu👏 Allah ka nuna mana gaskiya gaskiyane ka bamu ikwan binta👏 Allah ka nuna mana qarya karyace ka bamu ikwan guje mata👏 Allah ka wanke kwakwalenmu.👏 Allah ka biya mana buqatunmu na alkhairi👏 Allah ka tabbatar mana da farinciki mai dorewa.👏Allah kasa mana rigar kariya👏 Allah ka tsaremu aduk Indan Mike. Don Annabi Muhammad (s.a.w)🙇🏻‍♀️
Allah ga Zainaba mama-xeey ka zama gatanmu👏Allah dakai muka dogara karkabarmu da kanmu👏 Allah ka shiryi rayuwarsu da zuriyyarmu daga barin shashanci👏 Allah karkabari acutar da rayuwarmu👏 Dan Annbi Muhammad *(s.a.w)*🙇🏻‍♀️ 
*Allahumma innaka afuuwun tuhibbul afwa fa af'nna* *( Allah kai mai afwane kuma mai son yin afwq Allah kai mana afwa👏.*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
*ZAINABA (MAMA-XEEY) INA MANA FATAN ALKHAIRI ARAYUWQRMU🥰🤝*

Post a Comment

Previous Post Next Post