soyayyar kaza da plantain

Asssalmu Alaikum ykk 

Soyayyar kaza da plantain🍗🍗
 
ABUBUWAN BUKATA 
1_chikken kaza 
2_plantain Agada  
3_oil mai 
4_maggi  
5_spices sinadaran girki
Dafarko zaki samu naman kaza me kyau saiki wanke kigyara saiki tsane ruwan saiki barbada maggi da spices saiki jujjuya idan suka hade saiki dora abin tuya kizyba mai idan yayi zafi saiki dinga sakawa kibarshi yasoyu zakiga tayi brown da taimakon spices din dakika zuba zakiga tayi haka saiki idan yayi saiki tsame ki ajiye gefe 

Saiki dauko plantain dinki ki bare shi saiki gasa zakiga yagasu gayanan ahoto zaku gani 

Tom shikenan sai munhadu wajen buda baki nafara jin yunwa 🥴🥴🥴

Note zakiyi miya kokuma tomato ketchup

Mrs Engr Ameenu Ce 🥰

Post a Comment

Previous Post Next Post