Alamomin da mutum zai gane akwai Aljani a jikinsa ko kuma an yi masa sihiri

Alamomin da mutum zai gane akwai Aljani a jikinsa ko kuma an yi masa sihiri.

*ALAMOMI DA SUKE NUNA CEWA MUTUM YA GAMU DA SHAFAR ALJANU.

1. Rashin son karatun AlÆ™ur'ani ko sauraren shi. 

2. Rashin son yin ibada ko a yita cikin É“acin rai da kasala. 

3. Yawan ciwon kai mai tsanani ko tsagin kai ko kuma jiri. 

4. Yawan ciwon mara ko baya ko kwankwaso ko kuma ciki ko Æ™irji. 

5. Yawan jin tafiyar wani abu a jiki kamar kiyashi ko tsutsa ko kwarkwata tana yawo a kai. 

6. Yawan mafarke mafarke na ban tsoro ko firgirta da surutai a cikin bacci ko kuma kiji wani abu mai nauyi ya danne ki ko ya shaÆ™e miki wuya. 

7. Yawan jin tsoro ko faÉ—uwar gaba ko wani abu ya ringa yimiki gizo ko kuma kiji kamar ana kiran sunan ki.

8. Yawan jin sanyi ko zafi ko riÆ™ewar Æ™afa ko wani sashe na jiki. 

9. Rashin iya bacci da daddare ko yawan jin motsin wani abu ko surutai ko kuma takun tafiya. 

10. Rashin son yin kitso ko kuma a taÉ“a miki kai. 

11. Yawan É“acin rai ko jin haushin mutane ba tare da wani dalili ba. 

12. Rashin son shiga cikin mutane ko yawan zargin su ko kuma yawa rigima da su. 

13. Yawan kuka ko dariya ba tare da wani dalili ba. 

14. Yawan jin kamar ana yimiki raÉ—a a kunne ko a ringa raya miki a zuciya akan ki aikata wani lefin kamar kisan kai ko zina ko kuma sata.

15. Rashin son yin Aure ko korar samari ko kasa tsayar da guda É—aya Æ™waƙƙwara. 

16. ÆŠaukewar Sha'awa ko rashin jin daÉ—in saduwa da miji ko kuma tsanar shi da wulaÆ™an tashi ba tare da wani dalili ba. 

17. Yawan kallon mudubi ko Sha'awar kallon tsiraici. 

18. Yawan son kaÉ—e-kaÉ—e da raye-raye. 

19. Yawan son dare ko cikin duhun ko yin shuru kamar bakya gurin. 

20. Rikicewar Jinin Al'da ko na Nifasi. 

21. Rashin Haihuwa ko yawan É“ari ko Haihuwar É—an babu rai ko kuma wasu matsaloli su biyo bayan Haihuwa kamar jijjiga. 

22. Aikata wani abu ba a cikin hankalin ki ba, sai daga baya ki ringa nadama ko mamakin yadda akayi kika aikata.

23 Yankewar jiki a faɗi ƙasa ba a cikin hayyaci ba

Idan agamu da wasu dag

Post a Comment

Previous Post Next Post