SIRRIN MATA: YADDA ZAA MAGANCE WARIN GABA*


*🌸 SIRRIN MATA: YADDA ZAA MAGANCE WARIN GABA*

*Abubuwan da ake bukata:*
- Ganyen neem (dogon yaro)  
- Ruwa  
- Zuma (na zabi)
*Yadda ake hadawa:*
1. Ki tafasa ganyen neem a cikin ruwa na mintuna 10.
2. Ki bar shi ya huce kadan.
3. Ki wanke gabanki da wannan ruwan sau 1 a rana.
4. Idan kina so, ki iya sha cokali 1 na zuma bayan wanka.

*Amfanin sa:*
- Yana kawar da warin gaba  
- Yana kashe kwayoyin cuta  
- Yana hana infection da itching  
- Yana tsaftace farji

Post a Comment

Previous Post Next Post